Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shirin YALI

Shirin Shugaba Obama na Horas Da Matasa Manyan Gobe na Afirka, YALI, yana dora matasa kan turbar ci gaba ta hanyar ilmantarwa, hoasrwa kan shugabanci da kuma mu'amala. Taron kolin Matasa na Mandela da ake yi a Washington, wanda shine babban bangare na shirin YALI, yana samarwa da fitattun shugabannin matasa fiye da 500 daga Afirka damar kara gogewa a jami'o'in Amurka tare da tallafi domin kara bunkasa ayyukansu idan sun koma gida.

Cikakken Jawabin Shugaba Barack Obama Ga Matasan Afirka Da Suka Zo Shirin YALI

Karin bayani akan YALI Fellowship
XS
SM
MD
LG