Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu

Wakilan Sashen Hausa na Muryar Amurka, sun aiko da rahotanni dabam-dabam a kan yadda sauyin yanayi ya shafi yankunansu, musamman a yayin da kasashen duniya ke shirin tattaunawa kan yadda za a shawo kan wannan matsala da bil Adama yake kara rurutawa.

Karin bayani akan Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu
XS
SM
MD
LG