Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kalubalen Fari Da Yunwa

Miliyoyin mutane a nahiyar Afirka basu da isasshen abinci. Arewa maso gabashin Najeriya ta fuskanci yunwa ta kusan zama tamowa. Fari a Kenya ya sa an aiwatar da dokar ta baci. Somlia na gap da shiga muguwar yunwa, haka kuma aka bayyana barkewar fari a wasu sassan Sudan ta Kudu. Miliyoyin mutane a nahiyar, yawancinsu yara, basu da isasshen abincin da zasu ci. Muryar Amurka a Somalia ta aika da mummunan rahoto kan farin Somalia. Muryar Amurka tana bada labarai da rahotanni akan yunwa a nahiyar Afirka, rahoto na musamman​.

XS
SM
MD
LG