Harin Bam Kan Coci A Bauchi
Hotunan harin kunar-bakin-wake kan wani coci a Bauchi
5
Kwamishinan 'Yan Sanda na Jihar Bauchi, Mohammed Ladan, yana bayani ga 'yan jarida game da tashin bam a harabar majami'ar Harvest Field Church dake Unguwar Yelwa a Bauchi, lahadi 3 Yuni 2012
6
Wani keken NAPEP da tashin bam ya shafa a kusa da Majami'ar Harvest Field Church of Christ a Unguwar Yelwa dake Bauchi, lahadi 3 Yuni 2012
7
Wata motar da ta lalace a sanadin bam da ya tashi kusa da Majami'ar Harvest Field Church of Christ a unguwar Yelwa dake bayangarin Bauchi, Lahadi 3 Yuni 2012
8
Wata motar da ta lalace a sanadin bam da ya tashi kusa da Majami'ar Harvest Field Church of Christ a unguwar Yelwa dake bayangarin Bauchi, Lahadi 3 Yuni 2012