Abinda Ya Sa ‘Yancin fadin Albarkacin Baki Yake Da Muhimmanci Gare Mu Duka
- VOA
‘Yancin fadin albarkacin baki yana daya daga cikin muhimman akidojin da Amurka ta fi karramawa. Daya daga cikin abubuwan da Tsarin Mulkin Amurka ya kare, shi ne ‘yancin fadin albarkacin baki, koda abinda za a fada bai yi daidai da akidojin wasu ba. Ga abinda wasu shugabannin Amurka suek fada game da ‘yancin fadin albarkacin baki, da kuma dalilin da ya sa yake da muhimmanci a gare mu duka. Ku fada mana ra’ayinku a game da ‘yancin fadin albarkacin baki ta hanyar aiko mana da sakon Imel zuwa ga wannan adireshin: Hausa-Service@voanews.com
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 28, 2025Sarkin Musulmin Najeriya Ya Tabbatar Da Ganin Watan Ramadan
-
Fabrairu 05, 2025Gobara Ta Kashe Almajirai 17, Wasu 15 Sun Jikkata A Zamfara
-
Disamba 31, 2024Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya