Accessibility links

Wani kwararren mai ilimin kimiyya na kasar britania, wanda ya taimaka wa miliyoyin mutane mallakar ‘ya’ya ya rasa ransa.

WASHINGTON, D.C - Robert Edward wanda aka fi sani da sunna baban jariran kwalba ya mutu jiya laraba da shekaru 87 a duniya.

Wannan hanya da Edwards ya kir-kiro shi da abokansa shekaru masu yawa da suke wuce, ta taimaka wajen samar da jarirai sama da miliyan biyar.

Edwards wanda ke da ‘ya’ya yace shi kawai so yake ya taimaka wa iyalai masu bukata.
XS
SM
MD
LG