Accessibility links

Wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka, Haruna Dauda, ya ziyarci gidan tsohon ministan man fetur din, inda ya gan shi da idanunsa, ya kuma tattauna da matai9makin gwamnan Jihar Borno a wurin.

Muna tafe da cikakken rahoto a kan wannan lamarin.
XS
SM
MD
LG