Accessibility links

VOA 60 Afrika - Mayu 16, 2013


Duk da cewa jama'a sun yi maraba da dokar-ta-bacin da Shugaba Jonathan na Najeriya ya kafa a jihohi uku dake arewa maso gabashin kasar, mutane na taka-tsan-tsan. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG