Accessibility links

VOA 60 Afirka - Yuli 16, 2013; Gwamnatin Yahudawa Na Mayar Da 'Yan Eritriya Kasarsu


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Mutan Eritriyan sun ketara ne zuwa kasar Yahudu ta kasar Masar, kuma gwamnatin Isra'ila cewa tayi mutanen na kokarin samun ayyukanyi ne a Isra'ila ba bisa ka'ida ba. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG