Accessibility links

VOA 60 Afirka - Agusta 5, 2013; Rufe Ofishin Jakadancin Amurka A Masar


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Za'a rufe ofishin jakadancin Amurka dake birnin Al-Kahira a kasar Masar, har zuwa karshen watan Azumi sakamakon barazanar hare-hare da aka ce kungiyar al-qaida tayi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran muhimman labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG