Accessibility links

VOA 60 Afirka - Agusta 12, 2013; Kirgen Zaben Fidda Gwani A Mali


To fa har yanzu ana kirgen zaben fidda gwani na wanda zai shugabanci kasar Mali, a kokarin da akeyi na fitar da kasar daga cikin rigingimun siyasa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG