Accessibility links

VOA 60 Afirka - Agusta 13, 2013; Sakamakon Zabe A Mali


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Tsohon Firayim Ministan Mali, Ibrahim Boubacar Keita ne ya lashe zaben fidda gwani akan abokin takara, tsohon Ministan Kudi, Soumaila Cisse. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG