Accessibility links

VOA 60 Afirka - Satumba 9, 2013; Yunkurin Zuba Yara Miliyan 1 A Makarantun Samaliya


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Gwamnatin Samaliya ta fara wani yunkuri mai neman gani yara miliyan daya ne suke neman ilimi a makarantu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin miniti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG