Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wace Irin Gudumawa Matasa Zasu Iya Bayarwa Wajen Kwato 'Yan'uwansu Dalibai Da Aka sace a Chibok? A Kira +12022059942, Idan An Dauka Sai A Matsa 21 A Bar Mana Amsa


Tambayar Yau graphic
Tambayar Yau graphic
Ana iya kiranmu a kan +12022059942, idan an ji an dauka sai a matsa 21, a bar mana sako na amsar tambayrmu ta yau.

Ana kuma iya rubuto mana amsar ta sakon Email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Sai mun ji daga gare ku.
XS
SM
MD
LG