Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Harbo Jirgin Fasinjan Malaysia Da Mutane 295 Cikinsa

Taswirar hanyar jirgin fasinjan Malaysia mai lambar tafiya MH 17 daga Amsterdam, yau alhamis 17 Yuli, 2014.
Taswirar hanyar jirgin fasinjan Malaysia mai lambar tafiya MH 17 daga Amsterdam, yau alhamis 17 Yuli, 2014.

Kafofin yada labarai na kasar Rasha sun ce wani jirgin saman fasinjan kasar Malaysia da ya taso daga Amsterdam a kan hanyar zuwa Kuala Lumpur, ya fadi a gabashin kasar Ukraine.

Rahotanni sun ce harbo wannan jirgin saman fasinja aka yi. Jirgin yana dauek da fasinja 280 da ma'aikata 15.

A kasance da DandalinVOA domin jin karin bayani.

XS
SM
MD
LG