An kashin farko na tattaunawar da ta yi da Saleh Shehu Ashaka, Hajiya Sa'adatu, wadda aka fi sani da sunan Barmani Choge, ta yi magana kan yadda ta samu wannan suna na Choge, da yadda ta fara waka, har ma da wakar da ta fi burge ta cikin wakokin da ta yi, watau Bakandamiyarta.
Kashin Farko Na Hira Da Hajiya Sa'adatu "Barmani Choge"