Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Labaran Wassanin 20 ga Mayu 2013 - 12:00


please wait

No media source currently available

0:00 0:09:21 0:00
Shiga Kai Tsaye

A karon farko Chelsea ta lashe kofin Turai na “Europa”, Duniya na wa David Beckham ban kwana, magoya bayan Niger Tornadoes sun ce wa Kochinsu “Allah raka taki gona”, ana takon saka tsakanin Kochi da hukumar kwallon kasar Kamaru, sannan ko me yasa Ivory Coast ta juyawa Didier Drogba baya har sau biyu?

XS
SM
MD
LG