Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sana'ar saka a Agayawa jihar Katsina, Nigeria


please wait

No media source currently available

0:00 0:09:01 0:00

Agayawa wani dan karamin gari ne dake karamar hukumar Ingawa ta jihar Katsina. Akwai kimamin mutane dubu goma dake zaune a wannan gari. Garin kuma yayi fice wajen saka adere, da yin Rigar tsamiya da Rigar saki da Luru bargo ke nan da kuma sakar hula. Tun fiye da shekaru arba’in wannan sana’a ke samar da aiyukan yi musamma ga matasa, ga kuma alfanun da ake samu ta fuskar tattalin arziki.

XS
SM
MD
LG