Yau da Gobe
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!
Zangon shirye-shirye
-
Maris 31, 2025Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Maris 28, 2025Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Maris 27, 2025Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Maris 26, 2025Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Maris 25, 2025Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
-
Maris 24, 2025Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)