Accessibility links

Hirar Shugaba Muhammadu Buhari Da Sahabo Imam Kan Ziyararsa Zuwa Amurka


Sahabo Imam Yana Tattaunawa da shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a Balir House, talata 21 Yuli, 2015

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyanawa VOA Hausa irin abubuwan da ziyararsa zuwa Amurka ta cimma ko take son cimmawa, yayin da ya yi bayani kan wasu batutuwan dabam da suka shafi Najeriya.

XS
SM
MD
LG