Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

HOTUNA: Taron Kaddamar Da Ka'idojin Gurfanar Da Jiragen Ruwa Da Mutanen Da Aka Kama

Mataimaki kuma shugaban Wicin Gadi Farfesa Yemi Osinbajo, shine babban bako a inda aka kaddamar da ka’idojin gurfanarwa da tsare jiragen ruwa da mutanen da aka kama a yankin ruwan Najeriya wanda aka gudanar ranar Alhamis a kwalejin tsaro ta kasa dake Abuja.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG