Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin 'Yansanda Na da Hurumin Kama Yakubu Dan Gawau Jingau Bisa Zargin Batawa Sanata Jibrin Barau Suna


IBRAHIM K. IDRIS, babban sifeton 'yansandan Najeriya wadanda ya kamata a horar dasu akan aiki cikin tsarin dimkradiya

Rundunar 'Yansandan jihar Kano ta kama kuma ta tsare Yakubu Dan Gwau Jingau bisa zargin wai ya batawa Sanata Jibril Suna maimakon ta umurni sanatan ya kai kara kotu.

Shirin dimokradiya yau ya duba yadda 'yansandan Najeriya sau tari suke shiga abun da basu da hurumi a kanasa.

Idan wani ya bata wa wani suna shin aikinsu ne su kama mutum su kulle ko su umurci wanda ya kai masu kara ya nufi kotu. Kamawa da kulle Yakubu Dan Gwau Jigau ya keta masa hakkinsa kuma yana iya kai rundunar kara a kotu domin su koyi daratsi.

Ga shirin Dimokradiya na Sahabo Aliyu Imam:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:18 0:00

XS
SM
MD
LG