'Yan Boko Haram Sun Kai Hari Maiduguri - Hira Da Haruna Dauda - 5'27"
Yau laraba 'yan Boko haram suka yi kokarin shiga cikin garin maiduguri a Jihar Borno. Sojoji sun ce sun shawo kan lamarin.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 26, 2025Yan Bindiga Sun yi Garkuwa Da Mata Da Kananan Yara A Zamfara.mp3
-
Fabrairu 15, 2025Yadda Aka Yi Bikin Bude Babban Taron Kasa A Nijar.mp3