Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BIDIYO: An Yi Ma Zakaran Kokawar Taekwando Na Duniya Abdoulrazaq Alfaga Kyakkyawar Liyafa A Yamai

BIDIYO: An Yi Ma Zakaran Kokawar Taekwando Na Duniya Abdoulrazaq Alfaga Kyakkyawar Liyafa A Yamai
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:31 0:00

Daruruwan mutane sun halarci liyafa ta musamman da aka shirya ma zakaran kokawar Taekwando ta duniya, Abdoulrazaq Alfaga, a birnin Yamai, yayin da asusun Yara na Majalisar Dinkin Duniya a Nijar ya nada shi a matsayin jakadansa

XS
SM
MD
LG