Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFRIKA: Dubban ‘Yan Rajin Dimokaradiyya Sun Fita Kan Tituna Suna Zanga-zangar Neman A Gudanar Da Zabe A Kasar Guinea


VOA60 AFRIKA: Dubban ‘Yan Rajin Dimokaradiyya Sun Fita Kan Tituna Suna Zanga-zangar Neman A Gudanar Da Zabe A Kasar Guinea

No media source currently available

Dubban ‘yan rajin Dimokaradiyya sun fita kan tituna suna zanga-zangar neman a gudanar da zabe a kasar Guinea, suna matsawa shugaban kasa Alpha Conde lamba da ya tsayar da rana.

​
XS
SM
MD
LG