Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Majalisar Dinkin Duniya Da Shugabannin Afirka, Sun Hadu a Taron Kolin Kungiyar, Domin Tattaunawa Kan hadin Kai

VOA60 AFIRKA: Majalisar Dinkin Duniya Da Shugabannin Afirka, Sun Hadu a Taron Kolin Kungiyar, Domin Tattaunawa Kan hadin Kai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Majalisar Dinkin Duniya da shugabannin Afirka, sun hadu a taron kolin kungiyar, domin tattaunawa kan hadin kai da kuma tabbatar da shirin wanzar da zaman lafiya da dakarun Majalisar Dinkin Duniya ke yi wajen yaki da masu tsatsauran ra’ayi.

​
XS
SM
MD
LG