Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Manema Labarai Na Kungiyoyin Fararen Hula a Damagaram

Kungiyoyin fararen hula da wasu jam'iyun siyasa na Damagaram sun gudanar da taron manema labarai

Kungiyoyin fararen hula da wasu jam'iyun siyasa na Damagaram sun gudanar da taron manema labarai a dakin taro na kungiyar Alternative Espace Sitoyen ta Damagaram, don nuna goyon bayansu ga shugabannin kungiyoyin fararen hula da aka tsare, biyon bayan zanga zangar da aka yi ranar Lahadi wadda hukumomi suka ce sun yi ta ba kan ka'ida ba.

XS
SM
MD
LG