Wa Yace Namiji Ba Dan Goyo Ba Ne?
Yayin da ake gudanar da zaben shugaban kasa a Masar, Heba Ragab ta goya maigidanta zuwa rumfar zabe.