Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

"Amma (Kim Jong Un) Ya Bar Su Da Yunwa, Yana Musguna Masu, Yana Kaunar Jama'ar Sa Kuwa?

"Amma (Kim Jong Un) Ya Bar Su Da Yunwa, Yana Musguna Masu, Yana Kaunar Jama'ar Sa Kuwa?
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:09 0:00

Shugaba Donald Trump yayi hira da Greta Van Susteren ta Muryar Amurka bayan taron kolin da yayi da shigaban kasar Koriya ta Arewa Kom Jong Un a Songapore game da abin da suka tattauna da kuma abubuwan da za a sa ran gani nan gaba.

XS
SM
MD
LG