Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hawan Nassarawa A Jihar Kano

Washe garin sallah ne ake kallon sarki wanda ake kira hawan Nassarawa a Jihar Kano, Sarki yana fitowa da tawagar sa da sauran hakimai su zagaya gari domin talakawa su gansu.

XS
SM
MD
LG