Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Ya Kai Ziyara Jihar Bauchi

Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara Azare a jihar Bauchi domin jajanatawa wadanda gobarar kasuwa ta hada dasu, wacce tai sandiyyar asarar rayuka da konewar kimanin shaguna 700 na miliyoyin Nairori.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG