Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Anyi Taron Bukin Shekaru 400 Da Bayin Farko Suka Fara Sa Kafa A Amurka.

Ma'aikatan Muryar Amurka sun ziyarci jami’ar garin Norfolk wato Norfolk State University inda aka kaddamar da taron shirye shiryen bukin tuna fataucin bayi.

Shekaru 400 kenan da bayin farko suka fara sa kafa a kasar nan da yanzu ake kira Amurka. Isowar wani jirgin ruwa dauke da bayi ‘yan Afirka daga Angola a yankin Virginia da ke karkashin mulkin mallakar Birtaniya a watan Agustan 1619, ya bude kasuwar cinikin bayi a Amurka da aka kwashe shekaru sama da 200 ana yi..Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG