Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dakta Hajo Sani, ta wakilci matar shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari a bukin bude babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo 74.

Dakta Hajo Sani, ta wakilci matar shugaban Najeriya Hajiya Aisha Buhari a bukin bude babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo 74. Abubuwan da aka gudanar lokacin bukin sun hada da rantsar da shugaban taron Farfesa Tijjani Bande ranar Litinin 16 ga watan Satumba, sai kuma washegari a bude taron.

Hotuna daga Suleiman Haruna, Darektan yada labaran ofishin matar shugaban kasar Najeriya.


Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG