Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tawagar Matar Shugaban Kasar Najeriya, Dakta Aisha Muhammadu Buhari Ta Kai Ziyarar Duba Marasa Lafiya A Wasu Asibitoci Dake Jihar Kano

Tawagar matar shugaban kasar Najeriya, Dakta Aisha Muhammadu Buhari ta kai ziyarar duba marasa lafiya a wasu Asibitoci dake jihar Kano ranar Talata. Sun kai ziyara har Asibitoci 11, suka kuma bayar da tallafi ga marasa lafiya 6000.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG