Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shahararran Mawaki Salif Keita, Ya Kawo Ziyara Ofishin Muryar Amurka A Birnin Washington DC

Shahararran mawaki Salif Keita, ya kawo ziyara ofishin Muryar Amurka a birnin Washington DC, inda Abdoulaziz Adili Toro na Sashen Hausa ya tattauna da shi game da fannonin rayuwa.
Ku kasance tare da mu a shirin TASKAR VOA mai zuwa, inda za kuga hira da Salif Keita, har ya rera mana wa'a.

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG