Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban kasar Nijar Issouhou Mahamadou Ya Jagoranci Jana’izar Sojoji 71

Ranar 13 ga watan Disamba ne a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar Shugaba Issouhou Mahamadou ya jagoranci jana’izar sojoji 71, da suka rasu a sakamakon harin ta’addancin da ya rutsa da su ranar Talatar 10 Disamba, a barikin sojan Inates kan iyakar kasar da Mali.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG