Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ta Yaya Yanayin Da Super Falcons Suka Sami Kansu Zai Karfawa Sauran Masu Wasannin Motsa Jiki Gwiwa?


TAMBAYA: Rahotanni sun bayyana cewa hukumar kwallon kafa ta Najeriya bisa umurnin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta biya kungiyar 'yan wasan kwallon kafa ta mata Super Falcons, wasu daga cikin kudade da suke bin hukumar bashi, kuna ganin irin wannan lamarin da 'yan wasan suka sami kansu zai karfafawa sauran masu wasannin motsa jiki na Najeriya gwiwa?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

Facebook Forum

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG