Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Senegal Fallou Diop kwarare mai sukuwar doki da ya sharara, mai shekaru 19 na shirin kara samun horo watanin uku a Faransa

VOA60 AFIRKA: A Senegal Fallou Diop kwarare mai sukuwar doki da ya sharara, mai shekaru 19 na shirin kara samun horo watanin uku a Faransa
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Senegal Fallou Diop kwarare mai sukuwar doki dan kasar da ya sharara a wasani kasa kuma mai shekaru 19 da haifuwa na shirin kara samun horo watanin uku a Faransa inda zai yi amfani da wani doki mai ruwa biyu- Senegal da kuma Faransa.

XS
SM
MD
LG