Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan yadda aka tarbi daliban makarantar Jangebe a fadar gwamnatin jihar Zamfara

An sako daliban bayan kwana uku da ‘yan bindiga suka kutsa makarantarsu ta kwana da ke Jangebe a karamar hukumar Talata Mafara suka kwashe daliban su 279.

XS
SM
MD
LG