Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Jihar Neja Ta Ce Zata Bai Wa ‘Yan Banga Karin Bindigogi Na Zamani Domin Yaki Da ‘Yan Bindigar Da Suka Addabi Jihar

Gwamnan jihar Alh. Abubakar Sani Bello a yayin ganawarsa da daruruwan ‘yan bangar a garin kasuwar Garba, ya ce, dole ne su gode wa ‘yan bangar, su kuma kara masu da kayan aiki, bisa la’akari da yadda su ke bada gagarumar gudummuwa wajen yaki da ‘yan bindiga.

XS
SM
MD
LG