Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Yadda Nijar Ta Karbi Kasonta Na Alluran Riga-kafin COVID-19 Na COVAX

Manyan kungiyoyin duniya da suka hada da GAVI, UNICEF, OMS, EU da Bankin Duniya da kasashe aminai irinsu Amurka suka damkawa hukumomin kasar Nijar Allurai kimanin 355,000 na kamfanin AstraZeneca.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG