Rundunar sojin Najeriya ta ce kawo yanzu kimanin ‘yan Boko Haram da iyalansu dubu takwas ne suka mika wuya ga hukumomi a baya-bayan nan. Mika wuya da mayakan ke ci gaba da yi dai ya haifar da muhawara a Najeriyar a game da makomarsu. Farfesa Khalifa Ali Dikwa, mai fashin baki ne akan al’amuran yau da
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 21, 2024
DARDUMAR VOA: Yadda Aka Tuna Da Matan Chibok A Legas