Ofisoshin jakadancin Najeriya a Poland da Hungary da Romania suna ci gaba da karbar ‘yan Najeriya dake tahowa daga Ukraine domin kai su gida. Dr. Safiya Ahmed Nuhu, jakadiyar Najeriya a Romania ta yiwa Muryar Amurka karin bayani kan yadda aikin ke tafiya.
Hira Ta Musamman Da Jakadiyar Najeriya A Romania Akan Yadda Ake Kokarin Mayar Da ‘Yan Najeriya Gida