Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani ‘Dan Kwallon Guragu Mai Taka Rawar Gani A Birnin Kumasi, Ghana: Kashi Na Biyu, Afrilu 7, 2022

Souley Mummuni Barma

A cikin shirin NAKASA BA KASAWA BA na wanna makon mun nufi kasar Ghana inda za mu ci gaba daga makon da ya gabata a tattaunawa da wani ‘dan kwallon guragu da ke taka leda wa wata kungiya a Kumasi: Kashi na biyu.

Saurari shirin cikin sauti:

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani ‘Dan Kwallon Guragu Mai Taka Rawar Gani A Birnin Kumasi, Ghana: Kashi Na Biyu, Afrilu 7, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:01 0:00

XS
SM
MD
LG