Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Zargin Zamba Cikin Aminci a Bada Kwangila a Karamar Hukumar Kuje Abuja, Kashi Na Biyu, 18 Afrilu 2022


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

A yau ma shirin Ciki Da Gaskiya ya na karamar hukumar tsakiyar Abuja AMAC, inda kamfanin zuba jari na karamar hukuma karkashin jagorancin shugaban karamar hukumar Abdullahi Candido, ya amince a ka baiwa dan kwangila Muhammad Umar na kamfanin FAHAZATA aikin gina jeri uku na shagunan kasuwa, da kowanne ke dauke da shaguna 40 kuma duk jeri zai lashe sama da Naira miliayan 44 da jimillar kudin kusan Naira miliyan 135.

An ba da kwangilar tare da buga hatimin amicewa tun watan Janairun 2018, amma har yau ba a ba da damar gudanar da aikin ba.

Saurari cikakken shirin:

Ciki Da Gaskiya: Zargin Zamba Cikin Aminci a Bada Kwangiyla a Karamar Hukumar Kuje Abuja - Kashi Na Biyu - 10'22"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:22 0:00

XS
SM
MD
LG