Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Matakan Kariya Da Mutane Ke Dauka Ko Suke Da Su A Wuraren Aikin Su


LAFIYARMU: Matakan Kariya Da Mutane Ke Dauka Ko Suke Da Su A Wuraren Aikin Su
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A cewar kungiyar kwadago ta duniya- ILO, miliyoyin mutane ne ke fama da rashin lafiya ko kuma ace su na jin rauni a wurin aiki a kowace shekara, kuma kusan ma’aikata miliyan 3 a duniya na mutuwa sakamakon hatsari a wajen aiki ko kuma sanadiyyar cututtuka.

XS
SM
MD
LG