Mutane da dama da kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a jihar Bornon Najeriya na ci gaba da samun kubuta yayin da sojoji ke ci gaba da yiwa ‘yan ta’addan lugudan wuta. Wasu mutane biyu da suka samu kubuta a baya-bayan nan sun bayyana wa.
Wasu Mutane Da Suka Kubuta Sun Fadi Yadda Rayuwa Take A Hannun Boko Haram