To kafin gwamnatin Nijar ta fara kwashe ‘yan kasarta dake bara a Ghana, wasu shugabannin al’umma a birnin Kumasi na Ghana sun yi ta kokawa a game da matsalolin da mabaratan a tituna ke haifarwa.
Shugabannin Al’umma A Ghana Sun Koka Game Da Matsalolin Mabarata A Titunansu