Iyalan likitan da mayakan ISWAP suka yi garkuwa da shi a Gubio a jihar Borno a watan Maris, sun yi kira ga gwamnati da ta yi duk mai yiwuwa don ganin an ceto shi. Matar likitan ta yi wannan kiran ne a wajen bikin ba da gidaje da kudi ga likitoci 81 a jihar da gwamnati ta yi.
Iyalan Likitan Da Mayakan ISWAP Suka Yi Garkuwa Da Shi Sun Yi Kira Ga Gwamnati Ta Ceto Shi