A Najeriya, a yayin da rashin tsaro ke ci gaba da ta'azzara a yankuna daban-daban ciki har da Abuja babban birnin kasar, masana harkokin tsaro na ganin amfani da bayanan sirri da kuma hadin kai tsakanin hukumomin tsaro a kasar shi ne kadai mafita.
Masana Harkokin Tsaro A Najeriya Na Naganin Amfani Da Bayanan Sirri Shi Ne Mafita